Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya bayyana bukatar zaman lafiya, abokai yayin gasar sojoji ta duniya
2019-10-18 20:45:28        cri
A yau ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da shugabannin sashen tsaro da na soja da jami'an kasashen dake halartar gasar sojoji ta kasa da kasa (CISM), gabanin bude gasar karo na 7 a hukumance.

Xi ya bayyana cewa, kasar Sin za ta ci gaba da kokarin ganin ta sanya gasar zama wurin samar da zaman lafiya na kasa da kasa, wanda zai karfafa gwiwar sojoji su fafata da juna cikin adalci da yin musaya da koyon mabanbantan al'adun aikin soja. (Ibrahim Yaya)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China