Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yawan jarin waje da Sin ta shigo da shi a watanni 9 da suka gabata ya karu da kashi 6.5 cikin dari
2019-10-17 20:26:24        cri

Alkaluman kididdiga da ma'aikatar kasuwanci ta kasar Sin ta fitar a yau Alhamis na nuna cewa, daga watan Jarairu zuwa Satumba bana, yawan jarin waje da Sin ta yi amfani da su ya kai RMB biliyan 683.21, wanda ya karu da kashi 6.5 cikin dari bisa na makamancin lokaci na bara. Bangaren kimiya da fasahohi ya fi samun karuwa a wannan fanni, adadin da ya kai kashi 39.8 cikin dari bisa makamancin lokaci na bara, yawan jarin waje da aka yi amfani da shi a wannan fanni ya kai kashi 30 cikin dari. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China