Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin ta ci gaba da zama babbar kasa ta biyu a fannin shigowa da jarin waje a bara
2019-06-13 14:08:55        cri
Hukumar kula da kasuwanci da neman ci gaba ta Majalisar Dinkin Duniya mai hedkwata a birnin Geneva ta bullo da wani rahoto kan harkokin zuba jari na duniya na shekara ta 2019, inda ya nuna cewa, a shekara ta 2018, yawan jarin wajen da aka zuba kai-tsaye a duk fadin duniya ko kuma FDI a takaice ya ci gaba da raguwa cikin jerin shekaru uku, amma duk da haka, kasar Sin ta ci gaba da zama babbar kasa ta biyu a fannin shigowa da jarin waje a duniya.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China