![]() |
|
2019-10-17 10:04:38 cri |
Ya zuwa watan Satumba, kimanin birane 39 na kasar Sin ne suka samu hanyoyin sufurin jiragen kasar, inda kawo yanzu baki daya yawan nisan layukan jiragen kasan ya zarta kilomita 6,330.
Jiang Yi, daraktan hukumar CECA ya bayyana cewa, a halin yanzu adadin yawan makamashin da jiragen kasar ke amfani da shi ya karu matuka bayan da aka samu karin layukan jiragen kasan a wannan kasar. Kasar Sin tana daukar matakan daidaita yawan makamashin da jiragen kasan ke amfani da shi. (Ahmad)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China