Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Saura kwanaki 200 a bude gasar wasanni ta lokacin hunkuru ta kasar Sin karo na 14
2019-07-31 16:26:18        cri
A ranar 16 ga watan Febrairu na shekarar 2020 ne, za a bude gasar wasanni ta lokacin hunkuru ta kasar Sin karo na 14. A yau ne kuma, aka shirya bikin shirye-shiryen fara gasar wadda za a yi cikin kwanaki 200 masu zuwa a birnin Hulun Buir dake Mogoliya ta gida na kasar Sin.

Rahotanni na cewa, za a shigar da sabbin wasanni 7 a cikin gasar. Kana kwamitin shirya gasar wasannin Olympics ta lokacin hunkuru ta Beijing zai yi amfani da wannan dama don yin shirye-shirye da gwajin gudanar da gasar. (Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China