Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasar Sin ta yi alkawarin kara hada kai da sabon firaministan Burtaniya
2019-07-25 19:11:34        cri
Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying, ta bayyana kudirin kasarta na kara zurfafa mu'amala da hadin kai da Burtaniya.

Kalaman Madam Hua na zuwa ne, yayin da Boris Johnson, wanda ya sha rantsuwar kama aiki a matsayin firaministan Burtamiya a jiya Laraba ke fada a wata zantawa da mai gabatar da labarai a gidan Talabijin na Phoenix dake Hong Kong cewa, gwamnatinsa za ta kasance mai goyon bayan kasar Sin. (Ibrahim Yaya)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China