Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
A Kalla mutane 2 sun mutu a wani tashin hankali a Najeriya
2019-07-23 20:08:24        cri
Rahotanni daga Najeriya na cewa, a kalla mutane biyu ne suka gamu da ajalinsu a jiya Litinin, yayin da masu zanga-zanga suka yi arangama da 'yan sanda a Abuja, babban birnin kasar. (Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China