Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin ta dora muhimmanci sosai kan barkewar cutar Ebola a Afrika
2019-07-23 19:57:52        cri

Hukumar lafiya ta duniya WHO ta sanar cewa, barkewar cutar Ebola a Kongo Kinshasa a wannan karo matsalar kiwon lafiya ce da ta auku ba zato ba tsamani da ta jawo hankalin kasa da kasa. Bisa la'akari da haka, kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin Madam Hua Chunying ta bayyana a yau Talata cewa, Sin ta mai da hankali matuka kan lamarin, kuma za ta tuntubi WHO da sauran kasashen Afrika ciki hadda Kongo Kinshasa, don bayar da taimako gwargwadon karfinta bisa halin da ake ciki da kuma bukatun kasashen Afrika. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China