Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Najeriya ta zo matsayi na uku a gasar AFCON na bana
2019-07-18 08:47:15        cri
A jiya ne Najeriya ta doke kasar Tunisia da ci 1 da nemaļ¼Œkaro na 8 a tarihin karawarsu a wasan neman matsayi na uku na gasar cin kofin kwallon kafan nahiyar Afirka (AFCON) da suka buga.

An bayyana dan wasan baya na Najeriya William Troost-Ekong a matsayin dan wasan da ya fi taka leda a karawar. Najeriya wadda ta lashe kofin gasar sau uku, ta zo ta biyu har sau hudu a tarihin gasar, na baya-bayan shi ne gasar da aka yi a shekarar 2000.

Gobe Jumma'a ne za a yi wasan karshe tsakanin kasar Aljeriya da Senegal.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China