Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaba Xi ya jaddada muhimmancin hade nasarori a fannin gyaran fuska ga jam'iyya da ayyukan hukumomin gwamnati
2019-07-05 18:57:31        cri
A Juma'ar nan ne shugaban kasar Sin, kuma babban sakataren kwamitin koli na JKS Xi Jinping, ya jaddada muhimmancin hade nasarori da aka samu a fannin gyaran fuska ga ayyukan jam'iyya, da ayyukan hukumomin gwamnati, tare da kara zamanintar da tsarin gudanarwa, da nuna kwarewa wajen zartas da manufofin gwamnatin sa.

Shugaba Xi, wanda kuma shi ne babban jagoran hukumar gudanarwar rundunar sojin kasar ta Sin, ya bayyana hakan ne cikin wata sanarwa, yayin taron nazari kan sauye-sauye da ake gudanarwa ga JKS, da ma sauran hukumomin gwamnatin kasar. (Saminu Hassan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China