Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasar Sin ta kaddamar da matakan agajin gaggawa kan ambaliyar ruwa
2019-07-10 19:35:40        cri

Ma'aikatar kai daukin gaggawa ta kasar Sin ta bayyana cewa, hukumar kai agajin gaggawa ta kasar ta kaddamar da matakin kai daukin gaggawa na 4 a yammacin jiya, yayin da ruwan sama kamar da bakin kwarya ke ci gaba da shafe koguna a wasu lardunan kasar.

Ma'aikatar ta bayyana cewa, ofishin yaki da ambaliyar ruwa da fari sun tura tawagogin aiki zuwa lardunan Hunan, da Jiangxi da Guangxi da Guizhou don jagorantar yadda za a gudanar da aikin.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China