Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bankin shigi da fice na kasar Sin ya gudanar da ayyukansa a kasashe 46 na Afirka
2019-07-08 14:01:33        cri
Bisa labarin da bankin shigi da fice na kasar Sin ya bayar a yau, an ce, ya zuwa yanzu, ayyukan da bankin ya gudanar sun shafe kasashe 46 dake nahiyar Afirka, yawan kudin da aka daddale yarjejeniyoyi ya kai fiye da Yuan biliyan 600, wanda ya nuna goyon baya ga manyan ayyukan raya tattalin arziki da zamantakewar al'umma a kasashen Afirka. (Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China