Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasar Sin ta fitar da sabuwar doka game da inganta tsarin ilimin dole
2019-07-08 21:16:42        cri
A yau ne kwamitin koli na JKS da majalisar gudanarwar kasar, suka wallafa wata sabuwar doka game da yadda za a zurfafa gyare-gyare a fannin Ilimi da ma yadda za a inganta tsarin yin karatu dole.

Manufar sabuwar dokar ita ce, bullo da wani tsarin ilimi da zai cusa tarbiyya daga dukkan fannoni a zukatan 'yan kasa, da da'a da basira da wasannin motsa jiki, baya ga cusa akidar kasancewa yin aiki tukuru.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China