![]() |
|
2019-07-09 15:46:36 cri |
An ba da labarin cewa, ya zuwa karshen watan Yuni da ya gabata, a farkon rabin shekarar bana, kamfani mai kula da harkokin filin jirgin saman Heilongjiang, wanda yake zama a yankin mafi arewacin kasar Sin, ya tabbatar da tashi da kuma saukar jiragen sama lami lafiya sau dubu 93, kana yawan fasinjojin da ya hidimtawa ya kai fiye da miliyan 12.44, alkaluman da ya karu da wani abu bisa na makamancin lokaci na bara. (Amina Xu)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China