Shugaban kasar Sin ya gana da takwaransa na kasar Afghanistan
2019-06-13 21:15:21 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, wanda ke ziyara a kasar Kyrgyzstan, ya gana da shugaban kasar Afghanistan, Ashraf Ghani, a birnin Bishkek na Kyrgyzstan, a yau Alhamis. (Bello Wang)