Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasar Sin za ta bayar da lasisin cinikin fasahar 5G
2019-06-03 14:33:49        cri
Nan gaba kadan gwamnatin kasar Sin za ta bayar da lasisin sayar da fasahar 5G, ma'aikatar masana'antu da fasahar sadarwa ta kasar ne ta sanar da hakan a yau Litinin. (Ahmad Fagam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China