Ba shakka dangantakatr Sin da kasashenmu na Afrika da Asiya tana wani matsayi na musamman a idanun duniya baki daya,har wa yau kasar sin na kokarin samar da moriya ga kasashenmu na Afrika da na Asiya da ma duniya baki daya, fatanmu a nan kasar Sin da kasashenmu na Afrika da Asiya su sami cimma babban gurinsu ta kowane fanni, na gode naku mai sauraronku a ko da yaushe.
Shugaba,
Bello Abubakar Malam Gero.
KMSCRI ta SOKOTO,
NIERIA.




