KMSCRI TA SOKOTO,
NIGERIA.
Assalamu alaikun,
Ina son inyi amfani da wannan dama domin inyi yabo da jinjina ga kasashen duniya musammam kasashenmu na na hiyar afrika da kasashen turai da amuruka dakuma uwa uba kasar sin wajen irin gagarumin gudunmuwarda sukabasuwa wajen gudanar da wannan zabe na shugaban kasa da na yan majalisar kasata nigeria. Bashakka wadannan kasashe sun bayarda gagarumar gudunmuwa wajen ganin angudanarda wannan zabe cikin yanci da lumana, inda alummar nigeria suka gudanarda zabe cikin kwanciyar hankali da lumana tare da sanin ya kamata. A gaskiyar zance muna mika godiyarmu ga shugabannin kasar sin akan kokarinsu na samarda tallafi ga kasarmu akan wannan zabe da yagudana inda har akasami gagarumar nasara akoina afadin nigeria inda har mukasami yabo daga majalisar dinkin duniya da ma sauran kasash bakidaya, fatarmu wannan nasara tasami cigaban dimokuradiya mai daurewa amin.




