Bayan gaisuwa mai yawa da fatan kuna lafiya. Ba shakka tafi tafi dai zuciyata ta cika sosai da gamsuwa da gidan radio kasar sin cri bisa kokarin ilmantarwa da wayarwa hadi da ishadantarwa. Hakika cri kun yi fice wajen kawowa jama'ar duniya labaru masu inganci. Mafiya dacewa da juna tabbas cri ta yi fice a duniya da farin jini madaukaki. Hakika muna godewa sashin hausa na cri karkashin jagorancin malam Sunusi Chen. Allah ya ja zamanin cri ameeen.
naku Alh. yahaya muhd maina
shugaban masu sauraron cri na jahar
jigawa nigeria