in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#BRF2019# Xi Jinping: kasar Sin za ta kara ba da muhimmanci kan aiwatar da manufofin bude kofa ga waje
2019-04-26 11:22:37 cri

Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya bayyana a yau cewa, kasar Sin na ba da muhimmanci sosai ga yarjejeniyoyin da aka kulla tsakaninta da kasashen duniya ta fuskar tattalin arziki da cinikayya matuka, za ta kuma inganta ayyukan gwamnatin da ke da daraja kuma take tafiyar da ayyuka bisa doka. Sin za ta kafa tsarin sa ido kan yadda ake aiwatar da yarjejeniyoyin kasa da kasa, tare da kyautata dokokinta bisa bukatun da ake da su ta fuskar bude kofar Sin ga ketare. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China