in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#BRF2019# Xi Jinping: za a kara azama kan raya shawarar "ziri daya da hanya daya" daga fannoni 3
2019-04-26 10:24:12 cri

Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya bayyana yau, a yayin bikin bude taron kolin hadin gwiwar kasa da kasa kan shawarar "ziri daya da hanya daya" karo na biyu cewa, za a kara azama kan raya shawarar "ziri daya da hanya daya" yadda ya kamata bisa ka'idar tattaunawa tare, da raya shawarar da kuma cin gajiyar shawarar tare. Sa'an nan za a bi manufar bude kofa ga kowa wajen raya shawarar ba tare da gurbata muhalli da kuma cin hanci ba. Kana kuma za yi kokarin cimma manufar samun ci gaba mai dorewa, da kawo wa jama'a alheri da kai wa babban matsayi. (Tasallah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China