in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#BRF2019# Xi Jinping: Kasar Sin za ta ba 'yan kasuwa baki damar shiga karin bangarorin da a baya aka musu iyaka da su
2019-04-26 10:44:36 cri

Kasar Sin za ta ba masu zuba jari na kasashen waje damar gudanar da harkokinsu a karin bangarorin da a baya aka musu iyaka da su.

Shugaba Xi Jinping ya bayyana haka ne yau Jumma'a a nan Beijing, yayin jawabinsa a wajen taron kolin hadin-gwiwar kasa da kasa kan shawarar ziri daya da hanya daya karo na biyu.

Ya kara da cewa, kasar Sin za ta gabatar da wasu sabbin yankunan gwaji na ciniki cikin 'yanci. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China