in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An wallafa kalaman shugaba Xi kan shawarar Ziri daya da hanya daya cikin harsunan Turanci da Faransanci
2019-04-25 09:19:00 cri

A jiya ne aka wallafa kundayen dake kunshe da bayanan shugaba Xi Jinping kan shawarar ziri daya da hanya daya cikin harsunan Turanci da Faransanci.

Littafin da Xi, kana babban sakataren kwamitin koli na JKS ya rubuta daga watan Satumbar shekarar 2013 zuwa Yulin shekarar 2018, ya kunshi sassa 42.

Hukumar wallafe-wallafe da dab'in harsunan waje ta kasar Sin da madaba'ar harsunan waje ta kasar sun fassara sun kuma wallafa littattafan bayan an tace su.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China