in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Li Keqiang: Tattalin arzikin Sin yana samun tagomashi
2019-03-28 14:57:17 cri

Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya bayyana a ranar Alhamis din nan cewa, tattalin arzikin kasar Sin yana ci gaba da samun kyautatuwa tun daga farkon wannan shekarar, kana an samu tagomashi a sha'anin tattalin arzikin, kuma ana fatan kara samun kyautatuwar yanayin cinikayyar kasar.

Li, ya bayyana hakan ne a yayin da yake tsokaci a wajen bude taron dandalin hadin gwiwar kasashen Asiya na Boao wato (BFA) na wannan shekarar, wanda ke gudana a garin dake tsibirin tekun kudancin kasar Sin dake larnin Hainan.(Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China