in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#CIIE# Xi Jinping: Kasar Sin za ta kafa tsarin cin tara ga wadanda suka karya dokokin satar ikon mullakar fasaha
2018-11-05 10:49:18 cri
Da safiyar yau Litinin a birnin Shanghai, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana cewa, kasar Sin za ta kafa tsarin cin tara, ga wadanda suka karya dokokin kare ikon mallakar fasaha na halal na baki 'yan kasuwa, sannan za ta kara inganta aiki da saurin binciken ikon mallakar fasaha, domin kafa wani yanayin yin kasuwanci mafi kyau a nan kasar Sin. (Sanusi Chen)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China