in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bidiyo: Najeriya za ta shiga bikin CIIE
2018-11-04 19:45:18 cri
#CIIE# Wakilinmu Murtala Zhang ya yi mana karin bayani game da bikin baje kolin kayayyakin kasa da kasa da ake shigowa da su kasar Sin karo na farko wato CIIE wanda za'a bude shi gobe Litinin a birnin Shanghai. Ku biyo mu don jin karin bayani game da halartar tawagar Najeriya a wannan gagarumin biki.


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China