in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Amurka na neman dakatar da shawarwarin da take yi da kasar Sin
2018-10-02 20:40:14 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin, Madam Hua Chunying, ta bayyana a yau Talata cewa, a baya kasar Sin da kasar Amurka sun yi shirin gudanar da shawarwari kan harkokin diplomasiyya da aikin tsaro zagaye na 2 a tsakaninsu a tsakiyar watan Oktoban da muke ciki. Amma kasar Amurka a kwanakin baya ta ce tana son dakatar da wannan shawarwarin. Don haka yanzu bangarorin 2 za su ci gaba da tattaunawa dangane da batun shawarwarin. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China