in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bayanin Hotuna: Manufar Raya Lardin Zhejiang A Fannoni 8 Da Aka Gabatar Yau Shekaru 15 Ke Nan Ta Kawo "Almarar Zhejiang"
2018-07-17 21:18:07 cri

5: Taken hotuna na biyar: Yadda Aka Bude Kofa Ga Waje Ya Samu Kyautauwa

Jimillar kudin shigi da fice ta lardin Zhejiang (Dala):

Biliyan 42 a shekarar 2002

Biliyan 377.9 a shekarar 2017

Jimillar jarin da lardin ya zuba a ketare (Dala):

Miliyan 50 a shekarar 2002

Biliyan 9.64 a shekarar 2017

Jimillar kudin waje da aka yi amfani da su a lardin (Dala):

Biliyan 3.16 a shekarar 2002

Biliyan 17.9 a shekarar 2017

Ya zuwa karshen shekarar 2017, kamfanoni 179 daga cikin kamfanoni 500 mafi nagarta a duniya sun kafa kananan kamfanoninsu a lardin Zhejiang

6: Taken hotuna na shida: Raya Muhimmin Mahadi A Lardin Bisa Shawarar "Ziri Daya Da Hanya Daya"

Yawan kayayyakin da aka yi jigilarsu a tashar ruwa ta Zhoushan da ke birnin Ningbo ya zarce ton biliyan daya a shekarar 2017, lamarin da ya sa ta zama ta farko a duniya a cikin shekaru 9 da suka gabata a jere

An riga an kaddamar da jiragen kasa 9 na sufurin kaya tsakanin Sin da kasahen Turai kirar "Yixin'ou"

Jimillar cinikayya a tsakanin lardin Zhejiang da kasashe da yankuna da shawarar "ziri daya da hanya daya" ta shafa tana ta karuwa

 

7: Taken hotuna na bakwai: Ciniki ta Intanat ya samu saurin ci gaba

Manyan kamfanonin ciniki ta Intanat kamar su Alibaba da NetEase sun samu babban ci gaba

Kamfanin Alibaba ya kasance dandalin ciniki ta Intanat mafi girma a duk fadin duniya

Jimillar cinikayya ta Intanat ta lardin Zhejiang ta zarce RMB yuan biliyan dubu a jerin shekaru 3 da suka wuce

Kamfanonin samar da fasahohin tattarawa da adana bayanai na cloud da ma yin kere-kere bisa fasahohin zamani suna kan gaba a duk fadin kasar Sin

Ya zuwa karshen shekarar 2018, ana sa ran cimma burin raya masana'antun samar da kayayyaki da hidimomin da suka shafi sadarwa, da darajarsu za ta zarce RMB yuan biliyan dubu.


1  2  3  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China