in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bayanin Hotuna: Manufar Raya Lardin Zhejiang A Fannoni 8 Da Aka Gabatar Yau Shekaru 15 Ke Nan Ta Kawo "Almarar Zhejiang"
2018-07-17 21:18:07 cri

3: Taken hotuna na uku: Yana Ta Samun Karuwar Karfin Tattalin Arziki

Matsakaicin kudin da aka samu daga sarrafa dukiyar lardin GDP ya karu da RMB kimanin yuan biliyan 1000 a duk shekaru uku-uku

A sherarar 2002: RMB yuan biliyan 800.4

A shekarar 2005: RMB yuan biliyan 1341.8

A shekarar 2008: RMB yuan biliyan 2146.3

A shekarar2011: RMB yuan biliyan 3236.3

A shekarar 2014: RMB yuan biliyan 4017.3

A shekarar 2017: RMB yuan biliyan 5176.8

Matsakaicin adadin karuwa ya kai 10.5% a duk shekara

Adadin GDP na lardin ya yi kusan daidai da na kasar Holland.

Matsakaicin yawan kudin da aka samar daga sarrafa dukiyoyin lardin ya shiga jerin yankuna masu arziki na duniya

4: Taken hotu na hudu: Matsakaicin Yawan Kudin Shiga Da Mazauna Lardin Suka Samu Ya Kai Matsayin Farko A Kasar Sin

Matsakaicin yawan kudin shiga da mazaunan din din din a birane da garuruwa suka samu:

A shekarar 2002: RMB yuan dubu 11.716

A shekarar 2017: RMB yuan dubu 51.261

Matsakaicin yawan kudin shiga da mazaunan din din din a kauyuka suka samu:

A shekarar 2002: RMB yuan 4940

A shekarar 2017: RMB yuan 24956

A shekarar 2015, an warware matsalar fama da kangin talauci da wasu magidanta ke fuskanta, wadanda a baya yawan kudin shiga da kowanensu ya samu ya yi kasa da RMB yuan 4600 a duk shekara, hakan ya sa ya kasance lardi na farko da ya cimma nasarar kawar da talauci baki daya a duk fadinsa.

1  2  3  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China