in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Matakin kasar Sin na mayar da martani kan Amurka ya soma aiki
2018-07-06 17:12:49 cri
Jami'in babbar hukumar kwastan ta kasar Sin ya bayyana cewa, a yau Juma'a da karfe 12 da minti 1 agogon kasar Sin, mahukuntan kasar ta Sin suka soma daukar matakin kara biyan harajin kashi 25 cikin 100 kan wasu kayayyakin da aka shigo da su cikin kasar daga Amurka don mayar da martani kan makatan da Amurka ta dauka na kara karbar harajin kashi 25 cikin 100 kan kayayyakin cinikayyyar da aka shigo da su daga kasar ta Sin. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China