in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Senegal ta lashe Poland a gasar cin kofin duniya
2018-06-20 10:28:43 cri
A daren ranar Talata bisa agogon kasar Rasha, an gudanar da gasa ta biyu a rukunin H na gasar cin kofin duniya ta wasan kwallon kafa, inda kungiyar Senegal ta lashe ta Poland da ci 2 da 1, ta yadda Senegal ta zama kungiyar farko daga nahiyar Afirka da ta samu nasara wajen babbar gasar da ke gudanar a kasar Rasha.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China