in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin da Burkina Faso sun kulla huldar diplomasiyya
2018-05-26 18:40:55 cri
An sa hannu kan hadaddiyar sanarwa game da sake kulla hudlar diplomasiyya a tsakanin Sin da Burkina Faso a yau Asabar.

Wakilin majalisar gudanarwar kasar Sin, kuma ministan harkokin wajen kasar Mista Wang Yi da ministan harkokin wajen kasar Burkina Faso Alpha Barry ne suka sa hannu a kan sanarwar a nan birnin Beijing. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China