in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
DPRK ta kammala lalata cibiyar dake gwajin makaman kare dangi
2018-05-24 19:59:57 cri
Rahotanni na cewa, a yau Alhamis ne kasar Koriya ta Arewa ta kammala lalata tashar Punggye-ri da take gwajin makaman nukiliya dake arewa maso gabashin kasar. (Ibrahim)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China