in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin da Japan za su gudanar da taron tattaunawa kan harkokin teku a zagaye na 9
2018-04-17 20:44:45 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying, ta sanar a gun taron manema labaru da aka gudanar a yau Talata cewa, bisa kudurin da suka tsayar tare, Sin da Japan za su gudanar da taron tattaunawa kan harkokin teku a zagaye na 9,tsakanin ranekun 19 zuwa 20 ga wannan wata a kasar Japan.

Hua Chunying ta bayyana cewa, jami'ai daga hukumomin harkokin diplomasiyya, da na tsaron kasa, da masu gudanar da aiki a kan teku bisa dokoki, da sarrafa harkokin teku na Sin da Japan, za su halarci taron tattaunawar. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China