in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi ganawa a tsakanin ministocin harkokin wajen kasashen Sin da Koriya ta Arewa
2018-04-03 20:56:05 cri

Yau Talata ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi ya gana da takwaransa na kasar Koriya ta Arewa Ri Yong Ho, wanda ya yada zango a nan birnin Beijing. Bangarorin 2 sun yi nuni da cewa, za a aiwatar da ra'ayi daya da shugabannin kasashen 2 suka cimma, tare da kara ziyartar juna tsakanin manyan jami'ai, da inganta tuntubar juna a matakai daban daban, a kokarin ci gaba da raya huldar abokantaka a tsakanin kasashen 2. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China