in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta bukaci a tattauna kan matsalar ciniki a tsakaninta da Amurka bisa ka'idar zaman daidai wa daida
2018-04-03 19:11:23 cri

Yau Talata ne kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang, ya sake amsa tambayoyin manema labaru game da matsalar ciniki a tsakanin kasar Sin da kasar Amurka, inda ya jaddada cewa, idan wani bangare ya yi yunkura bullo da yakin ciniki, a nata bangare kasar Sin ba za ta ja da baya ba. Amma duk da haka, kasar Sin na bude kofarta ga yin shawarwari.

Ya ce ya zama tilas a tattauna, tare da gudanar da shawarwari bisa ka'idar girmama juna, da tabbatar da zaman daidai wa daida tsakanin dukkanin sassan biyu. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China