in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
MOC: Sin na tsayawa tsayin daka wajen aiwatar da manufofin ta na bude kofa ga kasashen waje
2018-03-29 18:52:25 cri
Kakakin ma'aikatar kasuwanci ta Sin Gao Feng, ya ce duk wani matsin lamba, ba zai taba sanya kasar Sin dakatar da aiwatar da manufofin ta na kara bude kofa ga kasashen waje ba.

Mr. Gao Feng ya bayyana hakan ne a Alhamis din nan, yayin da yake tsokaci game da tambayar da aka gabatar masa, cewa shin ko rashin sanya kuzari wajen aiwatar da tsare tsaren kungiyar cinikayya ta duniya WTO ne ya sanya gwamnatin Amurka kakabawa Sin din wasu sabbin haraji? Game da hakan, jami'in ya ce wannan batu sam ba haka yake ba. (Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China