in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Rahoto: Rikici da matsalar yanayi su ne manyan dalilan dake haddasa karancin abinci
2018-03-23 14:27:24 cri
Kungiyar yanar gizo mai ba da bayanai game da wadatar abinci, ta ce sakamakon rikicin siyasa da bala'i daga Indallahi a fannin yanayi, ya sa yawan mutanen da suke fama da yunwa ya karu da kashi 15% a bara.

Kungiyar ta bayyana haka ne cikin wani rahoto da ta gabatar dangane da matsalar karancin abinci a duniya, a birnin Rome na kasar Italiya a jiya Alhamis, inda ta kara da cewa, matsalar na kara tabarbarewa.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China