in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
CPI na Sin ya karu da kashi 2.9% a watan Faburairu bisa makamancin lokacin a bara
2018-03-09 16:07:36 cri
Hukumar kididdiga ta kasar Sin ta bayyana a yau Juma'a cewa, ma'aunin farashin kayan masarufi wato CPI na kasar a watan Feburairu ya karu da 2.9% bisa na makamancin lokacin bara, inda kuma ya karu da 1.2% bisa na watan Janairun da ya gabata. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China