in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
'Yan majalisar ba da shawarwari kan harkokin siyasar kasar Sin sun fara isowa Beijing
2018-03-01 20:36:44 cri

A yau ne, 'yan majalisar bada shawarwari kan harkokin siyasa ta kasar Sin wato CPPCC, suka fara isowa birnin Beijing, don halartar zaman taro na farko na majalisar CPPCC karo na 13, wanda za'a bude a ranar 3 ga wata.

Nan da kwanaki goma ko fiye masu zuwa, 'yan majalisar sama da 2100 za su sauke nauyin dake kansu, da kokarin bayar da kyawawan shawarwari, domin neman cimma babban burin da kasar Sin ta sanya a gaba.(Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China