in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kammala zama na 4 na taron CPPCC karo na 12
2016-03-14 15:31:00 cri
A yammacin yau Litinin 14 ga wata ne, aka kammala zama na 4 na taron majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa na kasar Sin wato CPPCC karo na 12, a babban dakin taruwar jama'a. Shugabannin kasar Sin Xi Jinping da Li Keqiang da sauran kusoshin gwamnati sun halarci taron.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China