in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An fara gina layin dogo tsakanin Beijing da Xiong'an na kasar Sin
2018-02-28 14:34:14 cri
A yau Laraba ne aka kaddamar da aikin shimfida wani layin dogo tsakanin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, da garin Xiong'an na lardin Hebei na kasar, inda aka kebe wani wuri don gina yankin tattalin arziki na musamman. Bayan kammala shimfida layin dogon, mintuna 30 kawai ake bukata, idan ana son zuwa Xiong'an daga Beijing.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China