in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin za ta ci gaba da tsaron jiragen ruwa a mashigin teku na Eden da yankin teku na Somalia
2017-10-27 19:42:59 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang, ya furta a yau Jumma'a a birnin Beijing na kasar Sin cewa, kasarsa za ta ci gaba da kokarin halartar ayyuka masu alaka da tsaron jiragen ruwa a mashigin tekun Eden, da kuma yankin teku dake dab da kasar Somalia.

A cewar jami'in, Sin za ta ci gaba da gudanar da aikin ne, don sauke nauyin dake bisa wuyanta na taimakawa sauran kasashen duniya.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China