Kafar yada labarai ta kasar ta ruwaito cewa, Shugaban kasar ya bayyana haka ne lokacin da yake jawabi ga taron majalisar matasan kasar ta jam'iyyar ZANU-PF mai mulki da ya gudana a birnin Harare, inda ya ce yayin tankade da rairayar, za a sauyawa wasu ministoci wuraren aiki. (Fa'iza Mustapha)