in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An gudanar da gasar tseren tabo ta 2015 a Zimbabwe
2015-01-20 16:38:43 cri

Kananan yara da dama ne suka shiga gasar tseren cikin tabo ta shekarar 2015 da ya gudana a ranar 18 ga watan Janairun wannan shekara a wajen arewacin birnin Hararen kasar Zimbabwe.

Shekaru uku ke nan ana gudanar da gasar da aka saba yinta a ko wace shekara a kasar ta Zimbabawe. Daruruwan mutane daga rukunin shekaru daban-daban galibi masu hannu da shuni ne suka shiga gasar ta bana, wadda ke cike da ban sha'awa na nuna kauna ga wasannin motsa jiki da yanayin muhallin da ke kewaye da dan-adam.(Ibrahim Yaya)

1 2 3 4
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China