in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya yi zanta ta wayar tarho da firaministar Birtaniya
2017-09-25 20:35:23 cri
A yau Litinin ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya zanta ta wayar tarho da firaministar kasar Birtaniya Teresa May, inda shugabannin 2 suka tattauna batutuwan da suka shafi huldar dake tsakanin kasashen 2, da yanayin da ake ciki a zirin Koriya, da dai sauransu.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China