in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta kalubalanci Koriya ta kudu game da girke na'urorin THAAD
2017-09-07 19:03:13 cri

Kasar Sin ta kalubalanci kasashen Amurka ta Koriya ta kudu, game da shirinsu na girke na'urorin kandagarkin makamai masu linzami sanfurin THAAD a Koriya ta kudun.

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang wanda ya bayyana hakan a yau yayin taron manema labarai a birnin Beijing, ya ce kasar Sin tana kira ga kasashen biyu da su yi la'akari da harkokin tsaro da kuma muradun kasar Sin da ma na sauran kasashe, kana su gaggauta dakatar da shirin su na girke wadannan na'urori. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China