in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mai martaba sarkin Kano ya ziyarci ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin
2017-08-16 17:08:26 cri

Yau Laraba da yamma, mai martaba sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya ziyarci ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin, inda ya yi shawarwari tare da mai taimakawa ministan harkokin wajen Sin, Mista Chen Xiaodong.(Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China