Gwamnatin Libya tsagin gabashi ta yanke alaka da Qatar
2017-06-05 20:07:35
cri
Ministan harkokin wajen kasar Libya mai hedkwata a gabashin kasar Mohamed Dayri, ya ce kasar sa ta yanke shawarar katse dangantakar diflomasiyya da kasar Qatar.
Mohamed Dayri ya bayyana hakan ne a yau Litinin. (Saminu)