in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta bukaci kungiyar EU da ta cika alkawarin da ta dauka
2017-05-25 20:42:06 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang, ya furta a yau Alhamis cewa, kasar Sin na fatan kungiyar tarayyar Turai ta EU za ta gaggauta cika alkawarin da ta yi, cikin yarjejeniya mai alaka da shigowar kasar Sin cikin kungiyar cinikayya ta duniya WTO, ta yadda za a daina nuna bambanci ga kasar ta Sin bisa matsayinta a fannin cinikayya.

(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China